A bayan halayan da suke nunawa a fili, wani abubuwan muguntane malaman Attaura suke yi?
Suna cin kayan matan da mazansu suka mutu, da kuma yin doguwar addu'a don bad da sawu.
Yaya Yesu ya ce za a sharanta malaman Attaura?
Za a yi masu hukunci mafi tsanani.