ha_tq/luk/20/41.md

182 B

Wani bayanin Dauda daga Zabura ne Yesu ya fasara a tambayan shi zuwa ga malaman Attaura?

Ya fasara, "Ubangiji ya ce wa Ubangiji na, zauna a dama na, sai na sa ka taka makiyanka."