ha_tq/luk/20/25.md

162 B

Yaya Yesu ya amsa tambaya akan ko ya na kan doka a biya haraji ma Kaisar?

Ya ce su ba wa Kaisar abubuwa da ke na Kaisar, kuma ma Allah abubuwa da ke na Allah.