ha_tq/luk/20/11.md

202 B

A misalin Yesu, menene manoman da suka yi ijarar garkar inabi sun yi a lokacin da ubagiji ya aika bayin sa su samo kakar inabi?

Sun yi bayin duka, suka wulakanta su, sun kuma komar da su hannu wofi.