ha_tq/luk/20/05.md

301 B

Idan sun amsa, "daga sama," menene shugabanni Yahudawa yi tunani wai Yesu zai ce masu?

Shugabanni Yahudawa sun tsammani wai Yesu zai ce, "Sai don me baku yi imani da shi ba?"

Idan sun amsa, "daga maza," menene sun yi tunani wai mutanen za su yi masu?

Sun yi tsammani wai mutanen za su jefe su.