ha_tq/luk/20/03.md

189 B

A lokacin da shugabanni Yahudawa suka tambaye Yesu da wani izinin ya na koyarwar, wani tambaya ne Yesu ya tambaye su?

Ya tambaya, "Baftisma da Yahaya ya yi daga sama ne ko daga mutane?"