ha_tq/luk/19/43.md

143 B

Menene Yesu ya annabce zai faru da mutanen da kuma birnin?

Ya ce wai za a tsattsare mutanen kuma ba dutse daya da za bari a kan dan'uwansa.