ha_tq/luk/19/37.md

139 B

Menene kukan da taron suka yi da Yesu ya sauko daga Dutsen Zaitun?

Sun ce, "Albarka ta tabbata ga Sarkin na mai zuwa da suna Ubangiji!"