ha_tq/luk/19/26.md

124 B

Menene mutum mai daraja ya yi da wadanda ba su so ya yi mulki a kan su ba?

Mutum mai daraja ya sa a kashe su a gaban sa.