ha_tq/luk/19/11.md

231 B

Menene mutane sun zata zai faru idan Yesu ya kai Urushalima?

Suna tsammani wai mulkin Allah zai bayyana nan da nan.

A misalin Yesu, inna ne mutum mai daraja zai yi tafiya?

Zai je kasa mai nisa ya karbi mulki, kuma zai dawo.