ha_tq/luk/18/38.md

104 B

Menene makahon mutum na gaife hanya ya yi kuka ma Yesu?

Ya ce, "Yesu, 'Dan Dauda, ka ji tausayi na."