ha_tq/luk/18/31.md

213 B

Bisa ga Yesu, menene annabawan tsohon alkawari suka rubuta akan 'Dan Mutum?

Wai za a bashe shi ga al'ummai, a yi masa ba'a, a wulakanta shi, su bulale shi, a kuma kashe shi, amma a ranar na uku zai tashi kuma.