ha_tq/luk/18/22.md

313 B

Wane abu daya ne Yesu ya tambaye shugaba (daya wanda ya yi biyyaya dokokin Allah daga matasa shi) ya yi?

Yesu ya tambaye shi ya sar da duka abin da yake da shi ya kuma rarraba ma matalauta.

Yaya shugaban ya amsa ma kalmar Yesu kuma domin me?

Ya zama da bakin cikin musamman, domin shi mai arziki ne sosai.