ha_tq/luk/18/13.md

229 B

Menene adu'an mai karbar haraji zuwa ga Allah a haikali?

Ya yi adu'a, "Allah, ka ji tausayi na, mai zunubi."

Wani mutum ne ya koma zuwa gidan sa wajaba a kansa gaban Allah?

Mai karbar haraji an wajaba a kansa gaban Allah.