ha_tq/luk/18/09.md

251 B

Yaya ne halin Bafarisiye akan adalcin sa da kuma akan sauran mutane?

Yana tsammani ya fi sauran mutane adalci.

A labarin Yesu, wane mutane biyu sun je cikin haikali su yi adu'a?

Bafarisiye da mai karbar haraji sun ke cikin haikali su yi adu'a.