ha_tq/luk/18/06.md

152 B

Menene Yesu ya so ya koya wa almajiran sa akan yadda Allah na amsa adu'a?

Ya so ya koya masu cewa Allah zai kawo adalci ma wadanda sun yi kuka masa.