Menene gwanruwan ta yi ta tambaya daga azzulumin alkali?
Ta tambaya ma adalci daga abokin gaban ta.
Bayan wani lokaci,menene azzlumai alkali ya ce ma kansa?
Ya ce, " Domin wacenan gwauruwan ta dame ni kuma tana zuwa kullum, zan taimake in ba ta hakin ta."