ha_tq/luk/18/01.md

132 B

Menene Yesu ya so ya koya wa almajiran sa akan aduwa daga labarin?

Ya so ya koya masu wai kullum su yi aduwa, kada kuma su karai