ha_tq/luk/17/32.md

112 B

Yaya ne dole kadda mu zama kaman matan Lotu?

Dole kadda mu juye baya mu yi kokarin ajiye rayuwan mu a ranan.