ha_tq/luk/17/25.md

293 B

Menene Yesu ya ce dole ya faru da farko?

Dole ya sha wahalan abubuwa dayawa a kuma wancan tsara su ki sa.

Yaya ranakun Dan Allah zai zama kamar ranakun Nuhu da kuma ranakun Lotu?

Dayawa za su ci, sha, yi aure, su siya, su sar, shuka, da kuma yi gini, ba su san wai ranar hallaka ya zo.