ha_tq/luk/17/22.md

155 B

Menene Yesu ya ce zai zama kaman a ranar sa, a lokacin da ya bayyana kuma?

Zai zama kamar yadda walkiya take wulgawa, daga wannan sashi sama zuwa wani.