310 B
310 B
Menene Yesu ya gaya masu su yi?
Ya gaya masu su je su nuna kansu a wurin firistoci.
Menene ya faru da kutaren da suka tafi?
Suka sami tsarkakewa.
Guda nawa a cikin kutare goma sun dawo sun gode ma Yesu?
Guda daya kawai ya dawo.
Inna ne kuturu daga da ya dawo ye gode wa Yesu?
Shi daga Samariya.