ha_tq/luk/16/22.md

199 B

A labarin Yesu, inna ne maroki Li'azaru ya je bayan ya mutu?

Malai'ku sun dauke Marokin Li'azaru zuwa gefen Ibrahim.

Inna ne mutum mai arzikin ya je bayan ya mutu?

Ya sha azaba a cikin hades.