ha_tq/luk/16/16.md

180 B

Bisa ga Yesu, menene ke akwai har lokacin da Yahaya mai Baftisma ya zo?

Akwai Doka anabawan.

Bisa ga Yesu, menene yanzu ana wa'azi?

Yanzu ana wa'azin bisharan mulkin Allah.