ha_tq/luk/16/13.md

111 B

Wani ubangiji biyu ne Yesu ya ce dole su zaba a tsakani su bauta ma?

Dole mu zabi tsakanin Allah ko arziki.