ha_tq/luk/16/08.md

258 B

Menene amsan mai arzikin game da ayyukan wakilin?

Ya yaba wakilin domin wayon sa.

Menene Yesu gaya wa wasu su yi bisa ga labarin nan?

Ya ce, "Yi abokai, ku da yake aba ce wadda take iya aikata, don sa'ad da ta kare su karbe ku a gidaje masu dawwama."