ha_tq/luk/16/05.md

123 B

Menene wakilin ya yi kamin an tilasta shi ya bar aikin sa?

Ya kira ko wane mabartan mai arzikin ya kuma rage bashin su.