ha_tq/luk/16/01.md

115 B

Wane rahoto ne mutum mai arziki ya ji a kan wakilin sa?

Ya ji wai wakilin na fallasarwa da dukiyan mai arzikin.