ha_tq/luk/14/28.md

171 B

A misalin Yesu akan abin da ana bukata a bi shi, menene dole mutum ya yi da farko wanda yana marmari ya gina soron bene?

Dole mutumin ya yi lissafin abin da zai kashe.