ha_tq/luk/14/18.md

136 B

A misalin Yesu na biki, menene mutanene da an gayyace su asali sun yi?

Sun fara kawo hanzari akan delili da baza su iya zo bikin ba.