ha_tq/luk/14/10.md

167 B

Menene Yesu ya ce zai faru da kowane mai girmama kansa?

Za'a kaskantar da shi.

Menene Yesu ya ce zai faru da kowane da ya kaskantar da kansa?

Za'a girmama shi.