ha_tq/luk/12/45.md

177 B

Menene nafaru da bawan da na zagin sauran bayin kuma bai yi shirin zuwan mai gidan sa ba?

Mai gidan zai farfasa masa jiki ya kuma ba shi robon sa tare da marasa rikon amana.