ha_tq/luk/12/33.md

160 B

A ina ne Yesu ya ce mu yi ajiyar dukiyar mu, kuma domin me?

Mu yi ajiyar dukiyar mu a sama, domin a wurin ba barawo da zai gabato, ba kuma asun da zai bata.