ha_tq/luk/12/31.md

122 B

Maimakon kasancewa da damuwa akan abubuwan rayuwa, menene Yesu ya ce mu yi?

Mu kwallafa rai ga al'amuran mulkin Allah.