ha_tq/luk/12/16.md

185 B

A misalin Yesu, menene mutumin mai arziki zai yi domin filin sa ya bada amfani mai yawa?

Zai rushe rumbunan sa, ya gina wadansu manya, in kuma huta, in ci, in sha, ina kuma shagali.