ha_tq/luk/11/53.md

162 B

Malaman Attaura da Farisiyawa sun yi menene bayan sun ji kalmomin Yesu?

Sun yi tsayayya da kuma gardama da shi, suna hakwansa su burma shi a cikin maganar sa.