ha_tq/luk/11/45.md

149 B

Menene Yesu ya ce malamain dokar suna yi ma sauran mutane?

Suna jibga ma mutane kaya masu yawar dauka, amma su da kansu ba swa taba wadanan kaya.