ha_tq/luk/11/24.md

156 B

Idan bakin aljan ya rabu da mutum amma ya dawo daga baya, menene zai zama karshen yanayin mutumin?

Karshen yanayin mutumin zai fi muni da yanayin farko.