ha_tq/luk/11/14.md

168 B

A lokacin da suka gan shi ya fitar da aljannu, menene wasu sun la'anta wai Yesu na yi?

Sun la'anta shi wai yana fitar da aljannu da ikon Ba'alzabul, sarkin aljannu.