ha_tq/luk/11/03.md

266 B

Menene adu'an da Yesu ya koya wa almajiran sa su yi?

Ya yi adu'a, "Uba, a tsarkake sunan ka. mulkin ka ya zo. Ka ba mu abincin yau da kullum kuma ka gafarta mana zunuban mu, gama mu ma muna gafarta wa duk wanda yake mana laifi. Kuma kada ka kai mu wurin jaraba."