ha_tq/luk/10/31.md

197 B

A misalin Yesu, menene firist na Yahudawa ya yi da ya gan mutumim da ya kusa mutuwa a hanya?

Ya wuce ta dayan gefen.

Menene Balawe ya yi a lokacin da ya gan mutumin?

Ya wuce ta dayan gefen.