ha_tq/luk/10/17.md

185 B

A lokacin da saba'in suka komo kuma suka yi rahoto da farin ciki wai sun iya kawas da aljannu, menene Yesu ya ce masu?

Ya ce, "Ku fi yin farin ciki wai an rubuta sunayen ku a sama."