ha_tq/luk/10/08.md

151 B

Menene Yesu ya gaya ma saba'in su yi a kowane gari?

Ya gaya musu su warkar da marasa lafiya kuma su ce wa mutanen, "Mulkin Allah ya zo kusa da ku."