ha_tq/luk/09/43.md

112 B

Wane bayani ne Yesu ya yi ma almajiran sa da basu gane ba?

Ya ce, "Za a ba da Dan Mutum ga hannayen mutane."