ha_tq/luk/09/28.md

129 B

Menene ya faru da bayyanuwan Yesu a kan tudu?

Bayyanawan fuskar sa ya canza kuma tufafin sa sun zama fari fat da kuma kyalli.