ha_tq/luk/09/12.md

201 B

Wane abinci ne almajiran suke da shi su ba waa jama'a?

Sun same gurasa biyar da kifi biyu.

Maza nawa ne suna bin Yesu a jama'an da suke a wurin jeji?

Maza sun yi wajen dubu biyar da suna wurin.