ha_tq/luk/09/01.md

133 B

Menene Yesu ya aika goma sha biyu su fita su yi?

Yesu ya aike su su fita su wa'azin mulkin Allah su kuma warkar da marasa lafiya.