ha_tq/luk/08/38.md

130 B

Menene Yesu ya gaya wa mutumin ya je ya yi?

Yesu ya gaya masa ya je gidan sa ya fadi irin manyan abubuwan da Allah ya yi masa.