ha_tq/luk/08/32.md

155 B

Inna ne aljanu suka je bayan Yesu ya umurce su su bar mutumin?

Aljanu sun shiga cikin garkin alade, suka rungungunta ta gangaren taku, sun kuma halaka.