ha_tq/luk/08/24.md

174 B

Menene almajirai sun ce a lokacin da Yesu ya tsawata wa iskar da kuma ruwa?

Suka ce, " Wa ke nan kuma, har iska da ruwa ma yake yi wa umarni, suna kuwa yi masa biyayya?".